WATA SABUWA: Tallafin man fetur da Tinubu ya dawo da shi zai kwashe kusan rabin kudin man fetur da Najeriya za ta sayar – inji IMF
WATA SABUWA: Tallafin man fetur da Tinubu ya dawo da shi zai kwashe kusan rabin kudin man fetur da Najeriya za ta sayar – inji IMF
Asusun bayar da lamuni na duniya, IMF ya yi gargaɗin cewa maido da tallafin man fetur da Najeriya ta yi zai laƙume kusan rabin kudaden shigarta na man fetur a bana, wanda hakan zai hana Gwamnati samun damar aiwatar da ayyukan da ta tsara za ta yi a bana,
A cewar IMF tallafin zai janyo wa Najeriya hasarar kudin danyen mai na kusan fiye da dala tiriliyan 8.43 (dala biliyan 5.9) daga cikin kudin da ƙasar ta yi hasashen za ta samu na naira tiriliyan 17.7 na kudin man fetur, in ji IMF a wani rahoto da ta fitar...
Daga shafin, A Yau
Comments