DA DUMI-DUMI: EFCC ta dakatar da amfani da Dala, ta umurni Ofisoshin Jakadanci su koma ƙarbar Naira
DA DUMI-DUMI: EFCC ta dakatar da amfani da Dala, ta umurni Ofisoshin Jakadanci su koma ƙarbar Naira
Hukumar EFCC ta umurci ma’aikatan kasashen waje da ke Najeriya da ofisoshin Jakadanci, su daina mu’amala da kudaden waje, su koma yin amfani da Naira wajen gudanar da harkokinsu na hada-hadar kudi,
A Yau ta ruwaito EFCC ta kuma umarci ma’aikatan Najeriya da ke kasashen waje da su karbi Naira a kasuwancinsu na kudi.
Hukumar ta ce ta dauki matakin ne domin magance matsalar dala a tattalin arzikin Najeriya da kuma tabarbarewar darajar Naira.
LIKE // SHARE & FOLLOW US >
Comments