Posts

Showing posts from March 13, 2024

DALILAN SHAN AZUMI GUDA GOMA SHA BIYU (12).

Image
Sharia ta Amincewa masu larura susha azumi: » Wasu zasu Rama. » Wasu su ciyar. » Wasu baza su ramaba, kuma bazasu ciyar ba. GASU KAMAR HAKA: 1. Mara lafiya, zaisha azumi idan ya warke sai yarama. 2. Matafiyi, zaisha azumi saboda tafiya, saiya Rama daga baya. 3. Mace mai jinin al'ada zatasha azumi idan tayi tsarki, saita Rama. 4. Mai jinin haihuwa, idan jini yadauke sai tarama. 5. Mai ciki, wacce taji tsoron wani abu zai sameta, koya sami dan cikinta. 6. Mai shayarwa, wacce taji tsoron cutuwa gareta ko dan da take shayarwa. 7. Tsoho ko tsohuwa wadanda tsufa ya hanasu yin azumi, sai su ciyar kawai babu ramuwa akansu. 8. Mahaukaci, idan ya warke sai ya rama idan kuwa, babu waraka ya sauka akansa babu ramuwa babu ciyarwa. 9. Qaramin Yaro, azumi ba wajibi bane akansa, sai dan sabawa. 10. Mai farfadiya, idan farfadiya tazowa mutum yana azumi, bazai ramaba idan ya farfado. 11. Mai ciwon Qishirwa, wanda bazai iya azumi ba, sai ya dinga ciyarwa kawai. 12. Mai ciwon yinwa Ulcer (