HOTONAN Yadda Kabilar Dakarkari ke cigaba da gudanar da wasannin al'adun Gargajiya Zuru Uhola.



















HOTONAN Yadda Kabilar Dakarkari ke cigaba da gudanar da wasannin al'adun Gargajiya Zuru Uhola.


Bikin raya al'adun Gargajiya na kabilar Dakarkari dake masarautar Zuru a jihar kebbi biki ne da ake gudanarwa domin nuna godiya ga Allah.


Dubban al'umma ne ciki da wajen jihar suka halarci taron ciki hadda dan majalisar tarayyar Najeriya mai wakiltar masarautar Zuru Hon Kabir Ibrahim Tukura.


Hoto📷 Abbakar Aleeyu Anache

 

Comments

Popular posts from this blog

An ga watan Azumin Ramadan a Saudiyya

Tinubu zai jagoranci taron yaƙi da ta'addanci na Afirka a Abuja

Yadda wani almajiri ya fille wa ɗan shekara shida kai a Kano