labarai suna tambayar ‘Wai me yasa har yanzu ba a ga Ahmed Musa a cikin fili ba’. Kamar


 labarai suna tambayar ‘Wai me yasa har yanzu ba a ga Ahmed Musa a cikin fili ba’. Kamar yadda kuka sani wannan ba sabon abu bane.



“Komai nufi ne na Allah, Idan Allah yaso Ni zan shiga na sauya wasa. Ko kuma Ni zan kawo sakamakon abun da ake nema shikenan, Kawai ni fata na a cigaba da yimin da kuma ƙungiyar mu Addu'a duk mai haƙuri yana tare da samu.




“Nasara muke buƙata duk wanda yake cikin fili indai yanayin abun da Yakamata to mu bashi goyon baya. Duk randa Allah yayi na shigo kuma na zama silar naasarar mu hakan shine rabo na, Kuma babu wanda yake tsallake wa rabon sa.”




- In ji - Ahmed Musa Kyaftin ɗin Super Eagles a zantawar sa da RFI Hausa.




 

Comments

Popular posts from this blog

An ga watan Azumin Ramadan a Saudiyya

Tinubu zai jagoranci taron yaƙi da ta'addanci na Afirka a Abuja

Yadda wani almajiri ya fille wa ɗan shekara shida kai a Kano