#innalillahi... Abun yanamin ciwo araina inajin ba dadi. Idan na kalli rayuwata
#innalillahi... Abun yanamin ciwo araina inajin ba dadi. Idan na kalli rayuwata
Duniya tayi zafi rayuwa Tana neman yin juyin juya Hali.. Ilimi yazama tarihi a unguwanin mu.. Shin menene matsalar NE
A iya fahimtata masu kudin mu Da shuwagabanin mu sune basa kaunar ganiin muncigaba a Harkar ilimi
Sceince sunyi gsky dasuke cewa marabar Dan adam Da dabba shine tunani,hankali, dakuma kwakwalwa Da aikinta.. Ayau anwayi gari ana amfanin Da jahilicin mu wajen maidamu dabbobin kwantarwa ayanka
Ina ganin hakkin mutunne matukar yanada dabba yaciyar Da ita halak
Mufa mutanene babu Wanda zai ciyar damu sai Allah.. Toh meyasa Ta karfi dayaji saikun maidamu dabbobi ta hanyar nesantamu Da ilimi
Rayuwar karatun talaka Da dayanxu
Before jamb 2500 but yanzu 5k
Before neco 25k yanzu Kuma 35k
Before WA. Ec 30k yanxu 40k
Ana siyasantar mana Da ilimi haba
Yabaxamu jii ba dadiba
Wlh karkuyi tunanin muka Bari suka rabamu Da ilimi toh wann abubuwan su zasu karu
Yunwa zata yawaita
Tsanani zai tsananta
Mutane zasu firgice
Allah kashiga lamuran kasarmu
Allah mune muke tasowa
Allah kacanza mana Da mafi alkairi
#it's_young_abdul
Comments