Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya biya wa daukacin maniyyata aikin bana daga jihar kudin hadaya.

Kudin hadayar kowane Alhaji dai sun kama Riyale 720 kwatankwacin Naira 280,000
Comments