Abubuwa 10 da ya kamata ku sani kan sabuwar dokar bai wa dalibai rance a Najeriya
Hsabuwar doka ta bai wa daliban manyan makarantu rance kudin domin gudanar da karatu ta 2024.
Wannan abu ne mai kyau kuma abin a yaba wa shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa la'akari da yadda ya saka hannu a kan dokar farko amma sakamakon rashin amincewa daga 'yan kasa y asake mayar da ita majalisa domin yin kwaskwarima. Kuma ka ga yanzu ya sake saka mata hannu." In ji wani masani da ba ya son a
To sai dai masanin ya bayyana fargaba guda daya da ya ce ita ce za ta iya lalata tsarin idan dai har ba a sa idanu sosai ba.
"Ka ga matsalar alfarma da kuma bayar da na goro kafin a yi maka abu a Najeriya ita ce za ta iya tarwatsa tsarin nan musamman idan gwamnati ba ta irin mutanen da suka kamata ba a jagorancin shi asusun bayar da rancen ba. Ka ga kenan akwai sauran runa a kaba"
Comments