Falasɗinawa na neman agaji ido rufe a Gaza cikin hotuna
Mun samu wasu hotuna na Falasɗinawa da suka yi cincirindo wajen karɓar agaji a wajen wani rumbun ajiya na hukumar Majalisar Ɗinkin Duniya mai agazawa Falasɗinawa a birnin Gaza.
Lamarin ya zo ne sakamakon wani sabon rahoto da MDD ta goyi baya kan cewa ana tsammanin fuskantar matsalar ƙarancin abinci daga yanzu zuwa Mayu a arewacin Gaza, kuma a farkon watan nan, MDD ta bayar da rahoton mutuwar yara 10 saboda yunwa.
Ga wasu hotuna:
Comments