Issoufou na da hannu a cire Bazoum daga mulki – Tsohon jakadan Faransa

ASALIN HOTON,OTHER
Kikitsa juyin mulkin ko kuma ya goyi bayan hambarar da shugaba Bazoum, zargin da wani makusancin tsohon shugaban ƙasar ya musanta.
Tsohon jakadan na Faransa a Jamhuriyar Nijar, Sylvain Itté ya yi wata ganawa ne ta sirri da ‘yan kwamitin da ke kula da harkokin tsaron kasar da kuma dakarunta a majalisar dokokin Faransa a Paris domin ba su bahasi kan abin da ya kai ga juyin mulkin da sojoji suka yi a a Nijar a shekarar da ta gabata.
A bayannin da tsohon jakadan ya yi wa ‘yan majalisar ya yi ikirarin cewa tsohon shugaban Nijar Mohammadou Issoufou, ya goyi bayan hambarar da mutumin da ya gaje shi Mohammed Bazoum saboda wani sabani da suka samu a tsakaninsu da ke da alaƙa da kuɗin mai na ƙasar
Comments