Abokan wasan Arda Guler da kuma wasu daga cikin masu horas da ƴan wasan Real Madrid sun roƙi ɗan wasan akan ya ƙara haƙuri. Ƴan wasan sun lura da fushin Guler na rashin samun lokacin buga wasa yadda yakamata kuma sun goyi bayan sa. Kowa a ƙungiyar yayi imanin cewa Guler zaiyi nasara. Shi kansa ɗan wasan bashi da tantama akan hakan.



Comments

Popular posts from this blog

NDLEA ta cafke mai safarar hodar iblis a filin jirgin saman Legas

Babban hafsan sojin Najeriya ya gargaɗi masu neman a yi juyin mulki

Yadda kamfanonin kirifto ke haddasa tashin farashin dala a Najeriya