Lalle anci zarafin iyayanmu.. Yazama dole mununa damuwarmu akai

Lalle anci zarafin iyayanmu.. Yazama dole mununa damuwarmu akai

 Wannan wata gurbatacciyar Dabi. Ace Wanda masu kudin mu da yan siyasarmu keyi.. Wanda basa banbance iklasi dakuma riya  

 Wanda mafi yawansu zuciyoyinsu Sun cika da tunanin yin aiki koh gudanar da wani abuh domin afadi alkairinsu  batareda Sun San riya Tashiga aikinsuba 

Lalle anci zarafin iyayanmu.. Yazama dole mununa damuwarmu akai

Idan muka kalla zamuga wayan nan kakan nin wasu NE iyaye GA wasu 

Yazakaji idan dan siyasa yabawa wani naka abinci yadaukeshi a hoto yadora a  media duniya tagani 

Lalle anci zarafin iyayanmu.. Yazama dole mununa damuwarmu akai

Yan media gareku bakuda wani amfani sede in Mai gidanka yasaka kazagi wancan Kaci mutuncin wancan ka yabi wancan shine aikinka bakada tunanin kallon matsala da yadda za. A gyarata  

Lalle anci zarafin iyayanmu.. Yazama dole mununa damuwarmu akai

Kaii NE daga anbayar kadauka ahoto kuyita sharing domin aga aikin Mai gidanka lalle da gyara badan karamiba alamuranka 

Muna Kira GA yan media dakuma 

Yan siyasarmu da masu kudin..  Hukuma da masu ruwa da tsaki dasu  Ankara agyara wannan matsalar

Bamu yarda abamu abinci adaukemu a hotoba saboda zubar da mutuncine

Kanawapostnews

Comments

Popular posts from this blog

Sojojin Najeriya sun kashe 'yan bindiga a Neja da Borno

HOTONAN Yadda Kabilar Dakarkari ke cigaba da gudanar da wasannin al'adun Gargajiya Zuru Uhola.

Babban Zauren MDD ya nemi Kwamitin Sulhu ya amince da ƙasar Falasɗinu