Leadership Hausa ADVERTISEMENT Gwamna Yusuf Na Neman Amincewar Majalisa Don Kafa Cibiyar Kula Da Cututtuka Ta Kano

 


Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya mika takardar neman amincewar Majalisar dokokin jihar kan bukatar kafa cibiyar yaki da cututtuka ta jihar Kano.

Hakan na kunshe ne acikin wata takarda da shugaban majalisar, Jibril Isma’il Falgore ya karanta a zauren majalisar a ranar Litinin.

Wata sanarwa da Babban Sakataren Yada Labarai na Majalisar, Uba Abdullahi ya fitar, ta ce, wani bangare na cikin wasikar ya bayyana cewa; “idan aka kafa cibiyar za ta yi gaggawar magance bullar cututtuka da ke yawan barkewa a Jihar

Comments

Popular posts from this blog

Sojojin Najeriya sun kashe 'yan bindiga a Neja da Borno

HOTONAN Yadda Kabilar Dakarkari ke cigaba da gudanar da wasannin al'adun Gargajiya Zuru Uhola.

Babban Zauren MDD ya nemi Kwamitin Sulhu ya amince da ƙasar Falasɗinu