Hatsaniya ta ɓarke tsakanin masu zanga-zanga da 'yan sanda a Isra'ila


f
Copyright: Getty Images

An samu hatsaniya a birnin Tel aviv na Isra'ila ya yin da ƴan sanda suka yi ƙoƙarin tarwatsa masu zanga-zangar neman a sako wadanda Hamas ta yi garkuwa da su a Gaza.

Ƴansandan sun riƙa tura masu zanga-zangar baya ta hanyar amfani da ruwan zafi tare da tare hanyar da za su bi.

Hukumomi sun kama masu zanga-zangar 21.

Masu Zanga-zangar kenan suke kira ga firai ministan Isra'ila Benyamin Netanyahu da ya sauka daga muƙaminsa tare da neman a gaggauta yin zaɓe.

Comments

Popular posts from this blog

Sojojin Najeriya sun kashe 'yan bindiga a Neja da Borno

HOTONAN Yadda Kabilar Dakarkari ke cigaba da gudanar da wasannin al'adun Gargajiya Zuru Uhola.

Babban Zauren MDD ya nemi Kwamitin Sulhu ya amince da ƙasar Falasɗinu